Morocco da Sudan na gudanar da bincike kan zargin ɓullar kyandar biri. Kamar yadda hukumar daƙile cututtuka masu yaɗuwa ta Afrika CDC ta bayyana, an tabbatar da cewa mutum 1405 sun kamu da cutar haka kuma akwai mutum 62 da suka...
Category - Labarai
An Kona Dillalan Kwaya 3 Da Ransu A Afrika Ta Kudu
Ƴan sanda a Afrika Ta Kudu sun ce suna cikin halin ko-ta-kwana bayan wani lamari da ya faru inda aka ƙona wasu mutum uku da ransu a cikin gida. Rahotanni sun ce jama’ar gari ne suka ƙona mutanen bisa zarginsu da safara da...
Yan bindiga sun kashe mutane dubu 17 cikin watanni 5 a Amurka
Wasu alkaluma da kamfanin dillancin labaran Faransa ya tattara, sun nuna yadda cikin watanni 5 hare-haren bindiga dadi suka yi sanadin mutuwar mutane dubu 17 ciki har da kananan yara 650 a sassan Amurka. Alkaluman da AFP ya...
Shugaba Buhari Ya Gargadi ‘Yan Najeriya Bisa Daukar Doka A Hanu
Shugaba Muhammadu Buhai na Najeriya ya gargaɗi ƴan ƙasar da su guji gaggawar mayar da martani ko ɗaukar mataki, ko jawo fargabar da za ta janyo asarar rayuka da dukiyoyi, sakamakon yaɗuwar bidiyo dabam-dabam na kisan ƴan arewa a...
Shugaba Buhari Ya Rattaba Hannu Wa Dokar Kara Kudin Kiran Waya
Shugaban kasa Muhammadu ya rattaba hannu kan sabuwar dokar karin kudaden haraji ga masu kiran waya a kasa baki daya. Wannan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa da fadar shugaban Najeriyar ta fitar, inda ta ce za’a yi karin kwabo...
Taron Dangi Suka Min – Dino Melaye
Fitaccen dan siyarar nan na Najeriya, Sanata Dino Melaye, ya bayyana amincewarsa da shan kaye a zaben fitar da gwani na dan majalisar dattawan Yammacin Kogi jam’iyyarsu ta PDP a Jihar Kogi da ke tsakiyar kasar. A wani sako...
Duk ‘Deliget’ Din Dake Jiran In Bashi Kuɗi Ya Taka ‘Zero – Shehu Sani
Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa ba zai janye daga takarar gwamnan ba amma kuma wakilai wato ‘Deliget’ su sani ba zai basu ko sisi ba. “Ba zan ba ɗeliget ko sisi don su zaɓe ni ba, hakan baya cikin tsarin siyasa ta, kuma bana...
Bayan Rasa Tikiti, Dan Namadi Sambo Ya Bukaci A Dawo Masa Da Kudinsa
Adam Namadi, da ga tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Namadi Sambo, ya nemi wakilan zabe wato daliget su dawo masa da kudin da ya ba su bayan rasa tikitin takara. Wannan na zuwa ne yayin da zaben fidda gwanin takara na...
Dino Melaye Ya Sha Kasa A Zaben Fidda Gwani Na Sanata A Kogi
Tsohon Sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma, Dino Melaye ya sha kase a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a yunkurinsa na sake komawa kan kujerar. Sanata Dino dai ya sha kayen ne a hannun abokin takararsa, Teejay Yusuf, wanda ya...
Tedros Adhanom Ghebreyesus Ya Sake Zama Shugaban Hukumar Lafiya Ta Duniya
An sake zaɓan Tedros Adhanom Ghebreyesus shugaban hukumar lafiya WHO a wa’adi na biyu. Ghebreyesus a ɗan ƙasar Ethiopia shi ne shugaban hukumar lokacin ɓarkewar annobar korona. An zaɓe shi ne duk da cewa shi kaɗai ne ke...