A lokacin da ya rage kasa da kwana 20 a ba da filin fara yakin neman zaben Shugaban Kasa na badi, Aminiya ta yi nazarin yadda akalar siyasar kasar na za ta karkata a tsakanin ’yan takarar Shugaban Kasa 18 da ake da su. A ranar 25...
Category - Siyasa
Shugaban Kwamitin Amintattu Na Jam’iyyar PDP Ya Yi Murabus
Shugaban Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibril ya yi murabus daga mukaminsa. Sanata Walid Jibril ya sauka daga kujerar tasa ce ranar Alhamis, a daidai lokacin da jam’iyyar ke fama da rikicin da take kokarin...
2023: Dan Takarar Jam’iyyar NNPP Zai Kayar Da Zulum A Jahar Borno — Kwankwaso
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyarsu za ta kwace mulkin jihar Borno daga hannun Gwamna Babagana Zulum a zaben 2023. Ya bayyana haka ne a Maiduguri, babban birnin jihar ta...
NNPP Ta Yi Tir Da Rufe Ofishinta A Borno
Jam’iyyar NNPP ta yi Allah wadai da rufe ofishinta na birnin Maiduguri da Hukumar Raya Biranen Jihar Borno ta yi a ranar Alhamis. A ranar da ta gabata ce dai rundunar ’yan sandan Jihar Borno ta yi wa harabar ofishin jam’iyyar...
Zulum Ya Sa A Rufe Ofishin Mu A Borno – NNPP
Ofishin yakin neman zaben Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi zargin cewa Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ne ya umarci ƴan sanda a jihar da su rufe sakatariyar jam’iyyar gabanin ziyarar da dan takarar shugaban kasa...
Zaben Najeriya: Atiku Abubakar Ya Yi Bulaguro Zuwa Birnin Landan
Sa’o’i kadan bayan da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya yi wata ganawa da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, a birnin Landan na kasar Birtaniya, an rawaito cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar...
2023: Zamu Hada Kai Da Sauran Jam’iyyun Siyasa – NNPP
Shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Rufa’i Alkali, a ranar Larabar, ya bayyana cewa jam’iyyar a shirye take ta hada kai da wasu Jam’iyyun siyasa kafin zaben 2023 mai zuwa. Mista Alkali, mai baiwa tsohon shugaban kasa Goodluck...
Idan Naci Zabe Zan Gyara Harkar Tashohin Jirgin Ruwa –Kwankwaso
Rabiu Kwankwaso, ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, ya ce ba zai bari a lalata harkokin tashoshin ruwa yadda aka saba ba idan aka zabe shi a 2023. Ya ce Najeriya na bukatar ingantaccen tsari a ɓangaren teku domin ta...
Bance Zan Mika Jami’o’in Najeriya Wa Jihohi Ba
Dan takarar shugaban kasa a Najeriya karkashin Jam’iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya musanta rahoton da ke ikirarin cewa zai mika jami’o’in kasar a hannun jihohi da zarar an zabe shi don jagorantar kasar a zaben 2023...
Shugaban Jam’iyyar APC Ya Gargadi Bashir Machina
Shugaban jam’iyyar APC Sanata Abdullahi Adamu, ya gargadi Bashir Machina, da ke cewa shi ne dan takarar sanata mai wakiltar Yobe ta arewa a APC, a kan ya shiga taitayinsa. Abdullahi Adamu, ya yi wannan gargadin ne a yayin...