Shugaban Senegal ya nuna alhini kan mutuwar jarirai sabbin haihuwa sha daya, biyo bayan gobara a wani asibiti da ke birnin Tivawuni.
Macky Sall ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa an rasa jariran ne bayan tashin gobara a sashen yan haihuwa da ke asibitin.
Birnin Tivawuni na da nisan kilomita 120 ne daga gabashin babban birnin Senegal din wato Dakar.
Leave a Comment