Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya lashe zabe.
Baturen zabe, Farfesa Mohammed Mele ya ce Gwamna Fintiri na jam’iyyar PDP, ya ci zaben ne da kuri’u 430 da 869, yayin da Aishatu Binani ta APC ta samu kuri’u dubu 398 da 788.

Leave a Comment