Abdul Tech Systems Ltd
Labarai

Rasuwar Sarauniyar Ingila Ta Kawo Wa ’Yan Kasuwa Ciniki

Published by Zainab Sabitu

’Yan kasuwa a Buckingham, yankin Fadar Masarautar Ingila, sun ce rasuwar Sarauniya Elizabeth II, ya kawo musu karin ciniki.

Masu shaguna da otel-otel a Buckingham da ke birnin London sun ce cikinsu ya karu sosai tun bayan rasuwar sarauniyar har zuwa lokacin da aka kaddama da babban danta, a matsayin sabon sarki —Charles III.

Sun ce karin cinikin ya shafi bangaren abinci zuwa masu neman masauki da masu sayen furanni da saurnan kayan kyaututtuka da ke dauke da hoton marigayiyar.

Manajar kamfanin Cool Britannia, masu kayan kyaututtukan alfarma da ke Buckingham, Patricia Hajali, ta shaida wa kafar yada labarai ta DW cewa ana rububin sayen “Duk abin da ke dauke da hoton Sarauniya,” musamman rigunan T-Shirt da kananan kofuna da zobuna da maballai da sauransu

🤞 Don’t miss any Article!

We don’t spam! Read more in our Privacy Policy.

Oh hi there 👋
Don't miss anything.

Sign up to receive awesome content in your inbox.

We don’t spam! Read our Privacy Policy for more info.

About the author

Zainab Sabitu

I'm who I am and that's just enough.
I'm definitely the best of my kind.
Just take a seat and grab a cookie.

Leave a Comment