Labarai

Ban san ya aka yi na samu juna biyu ba tare da Saduwa ba – wata mata

 

Wata mata da ke neman kotun Majistare a Ilorin da ke Jihar Kwara ta kashe aurenta, ta ce ba ta san yadda aka yi ta samu juna biyu har ta haihu ba, ba tare da mu‘amalar aure ta shiga tsakaninta da mijinta ba.

Matar ta ce duk da nuna masa ba ta kaunarsa da ta yi, amma sai ya kirawo ta a waya ya sanar da ita cewa tana dauke da juna biyu kuma nasa ne, kuma kar ta sake ta zubar da shi.

Jaridar Aminiya

About the author

Muhammad Sani Abdulhamid

Leave a Comment