Latest:
Labarai

Jerin sunayen Matasan da rundunar ƴan sandan jihar Kano ke nema ruwa a jallo

Daga Ibrahim Aminu Riminkebe, Kano

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta bayyana sunayen wasu Matasa da su gaggauta Kai kansu hedikwatar Rundunar domin tattaunawa dasu, ko kuma ta sanya kafar wando daya da su.

Matasan sun hadar da

1. Burakita Dorayi
2. Messi Kantudu
3. Danbos Dala
4. Ado Runtu Bachirawa
5. Baffa Killer M/Tanko
6. Kamilu Duna Adakawa
7. Cile Maidoki T/Fulani
8. Huzaifa Yola
9. Hantar Daba K/Diso
10. Nasir Nasiru Zango
11. Nazifi Nanaso Zango
12. Sharu Ali Sharifai
13. Ma’aruf Goma
14. Bahago K/Bulukiya
15. Zubairu Mai dala
16. Sharu Gambo

Kwamishinnan Yan Sandan Jahar Kano CP Muhammad Usaini Gumel shi ne ya bayyana sunayen yayin da yake holon wadanda ake zargi da aikata laifuka daban – daban su 108.

Leave a Reply