Latest:
Labarai

Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Jam’iyyar APM Ta Shigar A Gabanta

 

Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, a safiyar Laraba, ta yi watsi da karar da jam’iyyar APM ta shigar kan nasarar zaben shugaban kasa Bola Tinubu da abokin takararsa, Kashim Shettima.

APM dai ta shigar da karar ne kan nasarar da Tinubu ya samu a zaben da aka yi ranar 25 ga watan Fabrairu bisa hujjar cewa Shettima ba shi ne asalin mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar APC ba, Masari ne.

Jam’iyyun PDP da Labour Party (LP) su ma sun shigar da korafi kan nasarar Tinubu a kan wasu dalilai.

Cikakkun bayanai Daga baya…

Jaridar Leadership

Leave a Reply