Hits: 13 Wani ƙasurgumin ɗan bindigar daji da ya addabi yankunan Batsari, Safana da Ɗanmusa a Jihar Katsina, ya sanya wa wasu ƙauyukan yankin harajin riɗin da suka noma kafin ya bar su su kwashe abin da suka noma...
Category - Labarai
An kama mutum 8 kan zargin sayar da naman mushe a Gombe
Hits: 17 Hukumar tsaro ta Sibil Defens a jihar Gombe ta gabatar da wasu mutum takwas da ta kamo da ake zargin suna sayarwa mutane mushen nama. Da yake gabatar da waɗanda ake zargin ga manema labarai a hedkwatar hukumar...
Wike ya kori shugabannin hukumomi 21 na Abuja
Hits: 3 Ministan Babban Birnin Tarayyar Nijeriya, Nyesom Wike, ya sallami shugabannin manyan hukumomi da ma’aikatun Abuja ashirin da daya. Ministan ya bayyana haka ne a wata sanarwa da Anthony Ogunleye, mai magana da...
DSS Sun Kama Babban Editan jaridar Al-Mizan
Hits: 10 Jami’an Hukumar Tsaro ta DSS sun cafke Babban Editan jaridar Al-Mizan ta mabiya Shi’a, Ibrahim Musa, a Kano. An kama shi ne a filin jiragen sama na Malam Aminu Kano da ke Kano a ranar Laraba, a kan hanyarsa ta...
Gwamnatin tarayya ta musanta zargin sasantawa da ƴan bindiga a Zamfara
Hits: 2 Ministan tsaron Najeriya, Muhammad Badaru Abubakar ya musanta zargin da gwamnan jihar Zamfara ya yi na cewa gwamnatin tarayya na ƙoƙarin sasantawa da ƴan bindiga. A wata sanarwa da aka wallafa a shafin X na...
Mun nemi ƙarin bayani daga Gwamnatin Tarayya kan zaman sirri na sulhu da wasu jami’anta suke jagoranta a Zamfara – Dauda
Hits: 1 Gwamna Dauda Lawal, ya mayar da martani ga Ministan Labarai, Mohammed Malagi kan batun sulhun da ake yi cikin sirri da ‘yan bindiga. Ya ce Gwamnatin Zamfara tana da gamsassun hujjoji da ke fallasa wasu jami’an...
An kulle Masallacin Jumma’a kan rikicin limancin a Lagos
Hits: 3 An samu rashin jituwa akan mukamin babban liman a Masallacin Epe da ke a jihar Legas, inda daya daga cikin rassan Masallacin da ke a jihar limamai biyu suke yi ikirarin su ne manyan limaman Masallacin. Rashin...
Tinubu Ya Ciwo Bashin Tiriliyan 1.6 Daga Bankin Duniya A Cikin Wata 4
Hits: 1 Kawo yanzu, jimillar bashin da gwamnatin Tinubu ta karbo daga Bankin Dunia a cikin wata hudu ya kai Dala biliyan 2.15, wato kimanin Naira tiriliyan 1.6. Hakan na zuwa ne bayan — a karo na uku cikin wata hudu —...
An tsinci jariri a cikin gona a Jigawa
Hits: 2 An tsinci wani jariri sabuwar haihuwa a cikin gonar wani Bafulatani a Karamar Hukumar Gwaram da ke Jihar Jigawa. Bafulatanin mai suna Dubore, ya tsinci jaririn ne a cikin kwali a yayin da yake tsaka da aiki a...
Gwamnatin Tinubu na shirin tsara ƴan Najeriya da farfaganda – Atiku
Hits: 1 Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi zargin cewa, gwamnatin Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ta shirya tsara ‘yan Nijeriya a wasu kwanaki masu...
Al’ummar Gari Sun Kashe ƴan Ta’adda 21 A Kebbi
Hits: 0 Yan bindiga 21 sun sheka lahira bayan jama’ar gari da ’yan banga sun yi musu kwanton ɓauna a yankin Danko Wasagu na Jiajr Kebbi. Shugaban Ƙaramar Hukumar Danko Wasagu, Hussaini Aliyu-Bena, ya ce ’yan bindigar na...
Tinubu Ya Maido Da Tallafin Mai, Ya Biya N169bn A Agusta
Hits: 1 Duk da tabbacin da Shugaba Bola Tinubu ya sha bayarwa cewa tallafin man fetur ya zama tarihi, binciken Aminiya ya gano cewa Gwamnatin Tarayya ta kashe biliyan N169.4 a watan Agusta wajen biyan tallafin man...
UNGA: Tinubu ya bukaci a hukunta masu sace ma’adanan Afirka
Hits: 3 Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya yi kira ga kasashen duniya su hukunta kamfanoni da daidaikun mutane da ke da hannu wurin sace ma’adinan Afirka da safarar makamai da kuma daukar nauyin ta’addanci. Ya bayyana...
Gwamna Radda ya tuɓe Hakim bisa zargin daura aure da mai Ƙanjamau
Hits: 1 Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa ya bada umarnin tube rawanin Sarkin Kurayen Katsina kuma Hakimin Kuraye a ƙaramar hukumar Charanci bisa zarginsa da ɗaura Aure da mai cutar Kanjamau. Hakan na kunshe...
Likitoci 2 sun shiga hannu bisa satar ƙodar mara lafiya a Jos
Hits: 5 Yan sanda sun cafke wasu ƙarin likitoci biyu kan zargin haɗa baki da sace ƙodar wani mara lafiya a Jos, babban birnin Jihar Filato. Ana zargin likitocin biyu ne da haɗa baki da kuma aiki tare da wani Dokta Noah...
An Daure Wani Mai Unguwa Bisa Zargin Satar Ƙofofi A Kano
Hits: 0 Kotun shari’ar Musulunci da ke unguwar Danbare a Kano ta daure wani Mai Unguwa bisa zargin sace janareta da kofofi a wani kango. An daure shi ne bayan tuhumarsa da aikata laifukan shiga wuri ba da izini ba, da kuma...
An Jibgi Kwamishina A Wajen Rabon Kayan Tallafi A Ondo
Hits: 0 Kwamishinar Harkokin Mata ta Jihar Ondo, Olubunmi Osadahun, ta sha dukan tsiya yayin rabon kayan tallafim rage radadin cire tallafin mai a yankin Arigidi Akoko na Jihar. Lamarin ya faru ne a karshen mako, inda ake...
Ƴan sanda sun musanta karkatar da kayan tallafin a Katsina
Hits: 0 Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta bukaci al’umma da su yi watsi da wani faifan bidiyo da aka wallafa a shafukan sada zumunta na zargin karkatar da kayan tallafin abinci da jami’anta ke yi. Hakan na kunshe ne...
Mazauna Kalaba sun shiga zullumi kan satar Mazaƙuta
Hits: 0 Mazauna Kalaba, babban birnin Jihar Kuros Riba sun shiga zullumi sakamakon annobar satar mazakuta da ake zargin ta kunno kai a birnin. Lamarin dai ya jefa jama’a, musamman maza manya da yara cikin dimuwa da shakkar...
Majalisar Dattawa ta ƙaryata zargin tsige Akpabio
Hits: 0 Majalisar Dattawan Nijeriya ta yi watsi da maganganun da ke yawo kan cewa wasu ‘yan majalisar na son tsige shugabanta Sanata Godswill Akpabio. A wata sanarwa da majalisar ta wallafa a shafinta na X (Twitter a...
Masu aikin ceto sun gano daruruwan gawarwaki a gabar Tekun Libya
Hits: 0 Masu aikin ceto na kasar Malta sun ce sun gano daruruwan gawarwaki a gabar teku a birnin Derna na Libiya a ranar Juma’a. Kungiyar Malta Civil Protection Deparment a ranar Asabar ta bayyana cewa kusan gawarwaki 400...
Bunsurun da ya shekara 15 yana mulkan wata kabila
Hits: 0 A kasar kwaddabuwa, akwai wata kabila mai suna Nabankaha, wadda bunsuru ya shekara 15 yana shugabantar al’ummar yankin. A bisa al’adar al’ummar da ke zaune a kauyen Nabankaha, bunsuru suke nadawa ya shugabanci kabilarsu...
An kama wani matashi bisa satar ƙodar wani a Abuja
Hits: 0 An cafke wani matashi mai shekaru 20 da ya yaudari wani ɗan shekara 17 zuwa Abuja ya cire masa ƙoda ya sayar. Wanda ake zargin ya yaudari ɗayan ne daga Jihar Binuwai zuwa Abuja, inda ya hada baki da wasu suka yi...
Tinubu ya naɗa Dr.Olayemi Cardoso a matsayin sabon gwamnan CBN
Hits: 0 Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sunan Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar, da zarar Majalisar Dattijan ƙasar ta amince da shi...
Bai kamata a ce Nijeriya na fama da talauci ba, cewar Tinubu
Hits: 0 Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a jiya Alhamis ya ce bai kamata a ce Nijeriya na fama da talauci ba, kasancewar ƙasar na da dimbin albarkatu na al’umma da ma’adanai. A wata sanarwa da Ajuri Ngelale...
Kwastam ta kama fatun jakuna na miliyan 1.9 a Adamawa
Hits: 0 Hukumar Kwastam a jihar Adamawa, ta kama fatun Jakuna 200 da aka yi fasakaurin su a cikin wata mota da cafke wasu kaya da kudinsu ya kai naira miliyan 1.9 a jihar. Shugaban hukumar na yankin, Salihu Kazaure, ne ya...
Ƴan fashi 13 sun shiga komar ƴan sanda a Zariya
Hits: 0 Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta samu nasarar cafke matasa 13 bisa zargin hannunsu a harkallar ayyukan kungiyar asiri da fashi da makami a garin Zariya. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ’yan sandan jihar, ASP...
Ƴan sanda sun kashe ƴan bindiga 4 da kama wasu 13 a Kaduna
Hits: 0 Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna, ta kashe wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da mutane tare da cafke wasu 13 a wani samame da ta kai a sassan jihar. Da yake bayyana hakan a lokacin da yake gabatar da wadanda...
Yawan masu shan wiwi ya nunku a Kenya cikin shekara biyar, cewar Rahoto
Hits: 0 Wani sabon bincike da hukumar da ke hana ta’amali da barasa da kwayoyi a Kenya ta Nacada ya nuna cewa adadin masu ta’ammali da wiwi a ƙasar ya ƙaru, wani abu da ake fargaba tsakanin matasa. Yawan mutanen da ke...
Ƴan Najeriya za su iya zuwa Dubai Yanzu
Hits: 0 Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta cire haramcin biza a kan ‘yan Najeriya, kamar fadar shugaban Najeriya ta bayyana. Wata sanarwa daga fadar shugaban ta United Arab Emirates (UAE) ta ɗauki matakin ne bayan ganawar...
An daka wawa kan motocin shinkafar tallafi a Kwara
Hits: 1 Wasu bata-gari sun daka wawa a kan wasu motoci uku da ke dauke da shinkafar da za a raba tallafi a wasu yankunan Jihar Kwara. Bayanai sun nuna lamarin ya faru ne a yankunan Oja-Oba/Idi-Ape/Isale-Oja da ke Kananan...
Likitan Da Ake Zargi Da Yanke Ƙodar Mara Lafiya Ya Dawo ‘Mahaukaci’ A Ofishin Ƴan Sanda
Hits: 0 Noah Kekere, likitan nan da ake zargi da yanke kodar wata mara lafiya a Jos, ya koma mahaukaci da rana tsaka lokacin da yake tsare a hedkwatar ’yan sandan Jihar Filato. An kama Noah ne ranar Laraba, bayan wani...
An Sanya Tukuicin Miliyan 100 Kan Wanda Ya Fille Kan DPO A Ribas
Hits: 0 Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya ayyana neman wanda ake zargi da kashe baturen ’yan sanda (DPO) a yankin Odiemudie da ke Karamar Hukumar a Jihar Ribas, Bako Angbashim, ruwa a jallo. Ana dai zargin Gift...
Tinubu Zai Samar Da Tabarau Miliyan Biyar Ga Masu Fama Da Ciwon Ido
Hits: 0 Ranar Juma’a ta makon da ya gabata ne a Abuja Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da tsarin tallafa wa masu fama da matsalar ido, wanda hadin gwiwa ne tsakanin ma’aikatar lafiya ta tarayya da shirin tsarin...
Ƴan kungiyar asiri sun cire kan DPO a Ribas
Hits: 0 Wasu ’yan kungiyar asiri sun fille kan wani Babban DPO Mai Kula da yankin Ahoada da da ke Karamar Hukumar Ahoada ta Jihar Ribas. ’Yan kungiyar asirin sun fille kan DPO mai suna CSP Bako Amgbasim ne a lokacin da ya...