Skip to content
September 15, 2026
  • About Us
  • Contact Us
  • Personal Information Usage Disclosure
  • Privacy Policy
Albarka Radio

Albarka Radio

Official Website of Albarka Radio, Bauchi.

Primary Menu
  • Home
  • Breaking News
  • Education
  • Health
  • National News
  • Latest News
  • Politics
  • Sports
  • Featured
Light/Dark Button
Listen Live
  • Labarai

Mutane 563 sun rasa muhallinsu sanadiyyar ambaliyar ruwa a Adamawa

October 5, 2023 1 minute read

 

Ambaliyar ruwan sama ta raba mutane 563 da ke Unguwan Tana a karamar hukumar Yola ta Gabas a jihar Adamawa.

Mutanen da iftila’in ya shafa, a yanzu haka sun samu mafaka a makarantar sakandare ta je ka ka dawo ta GDS da ke yankin Limawa-Jimeta, a Yola babban birnin jihar.

Shugaban makarantar Musa Hassan Jada ya bayyana cewa, mutanen da abin ya shafa sun tare a ajujuwa bakwai na makarantar.

Kazalika, mataimakin gwamnan jihar Kaletapwa George Farauta, ya ziyarci Unguwan Tana domin duba irin barnar da ambaliyar ruwan ta janyo.

Bugu da kari, George ya yi alkawari gwamnatin jihar, za ta kawo masu dauki domin a rage masu radadin zafin aukuwar iftila’in na ambaliyar ruwan.

 

Amabilayar ruwan dai ta auku ne sanadiyyar cikar da kogin Benuwe ya yi biyo bayan yin ruwan sama kamar da bakin kwarya tare da kuma sako ruwan Dam na Lagdo da ke a jamhiriyar Kamaru.

Jaridar leadership

Tags: Adamawa Ambaliyar ruwa

Post navigation

Previous: An kashe mutum 3 a wani harin ƴan bindiga a Sokoto
Next: Ƴan sanda sun kama wadanda ake zargi da sace daliban Jami’ar Jos

Related Stories

  • Labarai

Sakon Sakatare Janar Na MDD Na Murnar Fara Azumin Ramadan 2026

February 17, 2026
  • Labarai

Fiye da Mata 100 Sun Kammala Samun Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani a Bauchi Karkashin Shirin Renewed Hope Initiative

July 30, 2025
  • Labarai

“Jami’ar PDP ba ta da alkibla a jihar Bauchi” In ji wani jigo a jam’iyyar APC

July 30, 2025

You May Have Missed

  • News

Nigeria Moves to Unlock $1.2bn ECOWAS Trade Market, Urges Nigerian Businesses to Conquer West African Markets

September 5, 2026
  • Opinion

Nigeria Rejoins World Energy Council – Wunti Takes the Helm

August 8, 2026
  • News

Fathers’ Forum Sparks Change in Bauchi, Men Rally Behind Girls’ Education

June 8, 2026
  • News

Bauchi Mothers Drive Grassroots Push for Girls’ Education and Empowerment

June 8, 2026
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
Copyright © 2026 Albarka Radio, All rights reserved. | ReviewNews by AF themes.