Gwamana Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ziyarci iyalan masu kamun kifi guda 30 wadan da yan ta’addan Boko Haram suka hallaka a ranar laraban nan a kauyen Muldolo wanda ke karamar hukumar Ngala na jihar. Gwamna Zulum...
Category - Labarai
Sanarwar Dawowar Shirye-Shirye
Shugaban hukumar gudanarwar Albarka Radio, Dauda Muhammad Ciroma ya ce tashar ta dawo watsa shirye shirye bayan wasu gyare gyare da aka yi don inganta ayyukan tashar. Dauda Ciroma ya bayyana hakan ne a zantawarsa da wakilinmu kan...
Sanarwar Katsewar Shirye-Shirye
Hukumar gudanarwar Albarka Radio tana sanar da masu sauraronta cewa tashar ta samu tangarda a ranar Alhamis. Muna bada tabbaci wa dumbin masu sauraronmu cewa tawagar injiniyoyinmu suna aiki tukuru wajen ganin cewa an dawo watsa...
An Kashe Wasu Masu Garkuwa Da Mutane A Yayin Da Suke Tsaka Da Rabon Kudin Fansa
An kashe wasu masu garkuwa da mutane a yayin da suke tsaka da rabon kudin fansa a maboyarsu a cikin daji. Jami’an tsaro sun aika ’yan bindigar lahira ne a musayar wuta a wani daji a Karamar Hukumar Moro ta Jihar Kwara, ranar...
Kasafin Shekarar 2023: Buhari Zai Gabatar Da Tiriliyan N19.76
Majalisar Dokoki ta Kasa ta ce Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da Naira tiriliyan 19.76 a matsayin kasafin shekarar 2023 a watan Oktoba mai kamawa. Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya ce Buhari zai gabatar da...
Rasuwar Sarauniyar Ingila Ta Kawo Wa ’Yan Kasuwa Ciniki
’Yan kasuwa a Buckingham, yankin Fadar Masarautar Ingila, sun ce rasuwar Sarauniya Elizabeth II, ya kawo musu karin ciniki. Masu shaguna da otel-otel a Buckingham da ke birnin London sun ce cikinsu ya karu sosai tun bayan rasuwar...
Zazzabin Lassa Da Kyandar Biri Sun Hallaka Mutane 176 A Najeriya —NCDC
Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta kasa (NCDC), ta ce mutane 170 ne suka rasu daga farkon shekarar nan zuwa yanzu sakamakon zazzabin Lassa. A wani rahoton da hukumar ta wallafa, ta ce ta damu matuka kan yadda cutar ke kara...
Gwamnatin Tarayya Ta Kwace Filin Jirgin Saman Gombe
Gwamnatin Tarayya ta bada izinin kwace ikon gudanar da Filin Jirgin Sama na Jihar Gombe. Gwamna Inuwa Yahaya na jihar ne ya sanar da hakan a Fadar Shugaban Kasa, yana mai cewa matakin zai bayu ga samar da karin kayan aiki da...
Kungiyan Boko Haram Ta Kashe Rabin Malaman Makarantun Arewa Maso Gabas —NEDC
Babban Daraktan Hukumar Raya Yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya (NEDC) Muhammad Alkali ya ce kungiyar Boko Haram ta kashe fiye da kashi 50 cikin 100 na malaman makaranta a yankin. Ya bayyana hakan ne a Abuja yayin taron hukumar...
Jami’an Tsaro Nigeriya Sun Kai Samame Gidan Tukur Mamu Da Ke Kaduna
Jami’an tsaro – wadanda ake kyautata zaton jami’an hukumar ‘yan sandan farin kaya ta DSS ne – a Najeriya sun kai samame gidan Tukur Mamu, mutumin da ke shiga tsakani da ‘yan bindigar da suka...