Shugaban jam’iyyar APC Sanata Abdullahi Adamu, ya gargadi Bashir Machina, da ke cewa shi ne dan takarar sanata mai wakiltar Yobe ta arewa a APC, a kan ya shiga taitayinsa. Abdullahi Adamu, ya yi wannan gargadin ne a yayin...
Category - Siyasa
Shugaban Jam’iyyar APC Ya Nuna Damuwa Kan Yadda Ake Ficewa Daga Jam’iyyar
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki Abdullahi Adamu ya ce ya damu matuka, kan yadda ake barin jam’iyyar. Sanatoci bakwai ne suka sauya sheka daga APC zuwa wasu jam’iyyun, bayan sun kasa samun tikitin tsayawa takara...
Bukola Saraki Ya Taya Atiku Murnar Lashe Zaben Fidda Gwani A Jam’iyyar Su
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa kuma daya daga cikin wadanda suka nemi takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar PDP, Bukola Saraki, ya taya dan takarar jam’iyyar, Alhaji Atiku Abubakar murnar lashe zaben fid da gwanin jam’iyyar. A...
2023: Ina Jiranka Mu Fafata — Tinubu Ga Atiku
Jagoran jam’iyyar APC na kasa kuma mai neman takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar, Bola Tinubu, ya taya tsohon Mataimakin Shugaban Kasa murnar lashe zaben fid da gwanin jam’iyyar PDP, inda ya ce yana nan yana jiran shi su fafata. Ya...
Zan Goyi Bayan Duk Wanda Aka Zaɓa – Wike
Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya ce zai goyi bayan duk wanda ya yi nasara a zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP. Wike shi ne ɗan takara na ƙarshe wanda ya yi jawabi ga wakilan PDP da za su fitar...
Zaben Fidda Gwani: Tambuwal Ya Janye Wa Atiku
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya janye takararsa inda ya buƙaci magoya bayansa su marawa tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar. Tambuwal ya sanar da janye wa ne bayan wakilai daga jihohin Najeriya sun...
Peter Obi Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP
Tsohon Gwamnan Jihar Anambra Peter Obi ya bayyana janyewar sa daga takarar shugabancin Najeriya a karkashin Jam’iyyar PDP da kuma ficewa daga cikin ta kasa da sa’oi 72 kafin gudanar da zaben fidda gwanin jam’iyyar. Rahotanni sun...
Kule A Buhu: APC Ta Canza Ranakun Gudanar Da Zabukan Fidda Gwanayen Ta
Cikin wata sanarwa da Kakakin jam’iyyar APC ya fitar ranar Talata, Felix Morka ya ce a sabuwar jadawalin da jam’iyyar ta amince da shi shine cewa za a gudanar da zabukan kujerun yan takarar sanatoci ranar 28 ga watan Mayu. ” Za a...
Duk ‘Deliget’ Din Dake Jiran In Bashi Kuɗi Ya Taka ‘Zero – Shehu Sani
Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa ba zai janye daga takarar gwamnan ba amma kuma wakilai wato ‘Deliget’ su sani ba zai basu ko sisi ba. “Ba zan ba ɗeliget ko sisi don su zaɓe ni ba, hakan baya cikin tsarin siyasa ta, kuma bana...
Macron Ya Sha Alwashin Hada Kan ‘Yan Kasar Sa
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, ya sha alwashin hada kan al’ummar kasar da ta tsunduma cikin matsalar rarrabuwar kai bayan da aka sake zabensa a karo na biyu. Da yake jawabin godiya ga dumbin magoya bayansa a kusa da...