Musulmai Fiye Da 500,000 Ne Suka Yi smSallar Juma’ar Yau A Masallacin Annabi
1 year ago
1 min read
Fiye da masallata rabin miliyan ne suka halarci sallar Jumu’ah a masallacin Annabi da ke birnin Madina kamar yadda shafin Haramain Sharifain suka wallafa.
Leave a Comment
You must be logged in to post a comment.