Skip to content
September 9, 2026
  • About Us
  • Contact Us
  • Personal Information Usage Disclosure
  • Privacy Policy
Albarka Radio

Albarka Radio

Official Website of Albarka Radio, Bauchi.

Primary Menu
  • Home
  • Breaking News
  • Education
  • Health
  • National News
  • Latest News
  • Politics
  • Sports
  • Featured
Light/Dark Button
Listen Live
  • Labarai

Ma’aikatan jihar Gombe sun samu karin Naira 10,000 kan Albashinsu

September 1, 2023 0
Gwamnatin jihar Gombe ta amince da yi wa ma’aikatan jihar ƙarin naira 10,000 a albashinsu, a wani...
Read More Read more about Ma’aikatan jihar Gombe sun samu karin Naira 10,000 kan Albashinsu
  • Labarai

Dakarun sojin Najeriya sun hallaka ƴan ta’adda 39 da cika hannu da 159 

August 31, 2023 0
Dakarun sojin Najeriya sun yi wa ‘yan ta’adda kwanton ɓauna, inda suka kashe 39 daga cikinsu tare...
Read More Read more about Dakarun sojin Najeriya sun hallaka ƴan ta’adda 39 da cika hannu da 159 
  • Labarai

Gwamnatin Jihar Bauchi Tace Zata Sanya Kafar Wando Ɗaya Da Masu Saran Bishiyoyi Don Yin Gawayi.

August 31, 2023 0
  Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya ayyana yaƙi da masu sana’ar gawayi, inda ya...
Read More Read more about Gwamnatin Jihar Bauchi Tace Zata Sanya Kafar Wando Ɗaya Da Masu Saran Bishiyoyi Don Yin Gawayi.
  • Labarai

Wani Ɗan Daba Ya Daka Dan Jarida A Cikin Gidan Gwamnatin Adamawa

August 31, 2023 0
  Wani rikakken dan daba mai suna Hamidu Mukhtari, wanda aka fi sani da Dogo, ya lakada...
Read More Read more about Wani Ɗan Daba Ya Daka Dan Jarida A Cikin Gidan Gwamnatin Adamawa
  • Labarai

Ƴan Najeriya 23,000 sun yi ɓatan-dabo saboda matsalar tsaro cewar Gwamnatin Tarayya

August 31, 2023 0
  A jiya ne gwamnatin tarayya ta ce, a kalla ‘yan Nijeriya dubu ashirin da uku (23,000)...
Read More Read more about Ƴan Najeriya 23,000 sun yi ɓatan-dabo saboda matsalar tsaro cewar Gwamnatin Tarayya
  • Labarai

Gobara ta lakume rayukan Mutane 64 a Afirka ta Kudu

August 31, 2023 0
  Mutum 64 ciki har da kananan yara sun mutu a gobarar da ta tashi a wani...
Read More Read more about Gobara ta lakume rayukan Mutane 64 a Afirka ta Kudu
  • Labarai

Kenya na fama da karancin kwaroron roba 

August 30, 2023 0
Kenya na fama da karancin kwaroron roba da take rabawa kyauta ga maza saboda ragin tallafi da...
Read More Read more about Kenya na fama da karancin kwaroron roba 
  • Labarai

FCTA Ta Rusa Kasuwar Dare Da Ke Asokoro, Abuja 

August 30, 2023 0
  Jami’an hukumar babban birnin tarayya Abuja FCTA, a ranar Talata sun rusa wata haramtacciyar kasuwa mai...
Read More Read more about FCTA Ta Rusa Kasuwar Dare Da Ke Asokoro, Abuja 
  • Labarai

Garin Kwaki Ya Kashe Wata Yarinya A Kano

August 29, 2023 0
  Ana zargin garin kwaki ya yi ajalin wata yarinya tare da galabaita ’yan uwanta biyar a...
Read More Read more about Garin Kwaki Ya Kashe Wata Yarinya A Kano
  • Labarai

Duk Jami’in Da Ba Shi Da Hurumi A Taron MDD Ba Zai Samu Bizar zuwa Amurka Ba – Tinubu

August 28, 2023 0
  Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar cewa duk wani jami’in gwamnati da ba shi da wani...
Read More Read more about Duk Jami’in Da Ba Shi Da Hurumi A Taron MDD Ba Zai Samu Bizar zuwa Amurka Ba – Tinubu

Posts pagination

Previous 1 … 78 79 80 81 82 83 84 … 148 Next

You May Have Missed

  • News

Nigeria Moves to Unlock $1.2bn ECOWAS Trade Market, Urges Nigerian Businesses to Conquer West African Markets

September 5, 2026
  • Opinion

Nigeria Rejoins World Energy Council – Wunti Takes the Helm

August 8, 2026
  • News

Fathers’ Forum Sparks Change in Bauchi, Men Rally Behind Girls’ Education

June 8, 2026
  • News

Bauchi Mothers Drive Grassroots Push for Girls’ Education and Empowerment

June 8, 2026
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
Copyright © 2026 Albarka Radio, All rights reserved. | ReviewNews by AF themes.