Home Labarai Sanarwar Katsewar Shirye-Shirye

Sanarwar Katsewar Shirye-Shirye

Hukumar gudanarwar Albarka Radio tana sanar da masu sauraronta cewa tashar ta samu tangarda a ranar Alhamis.

Muna bada tabbaci wa dumbin masu sauraronmu cewa tawagar injiniyoyinmu suna aiki tukuru wajen ganin cewa an dawo watsa shirye shirye cikin kankanin lokaci.

Hukumar gudanarwar tana bada hakuri wa masu sauraro kan hakan takurar da katsewar shirye shiryen zai jawo.

Har wa yau tashar tana rokon masu sauraro da su kara hakuri bisa aukuwar lamarin domin ana yin duk mai yuwuwa wajen magance kalubalen.


Discover more from Albarka Radio

Subscribe to get the latest posts sent to your email.