Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron murnar lashe zaÉe waâadi na biyu.
Shugaban ya ce akwai kyakykyawar alaÆa tsakanin Najeriya da kasar Faransa tun bayan hawan shugaba Macron a shekarar 2017, inda ya kai ziyarar aiki Najeriya a shekarar 2018.
Ya kuma ce shugaban ya samar da hanyoyi na inganta alaÆar tattalin arziki da al’adu da tsaro tsakanin Najeriya da Faransa musamman a taron Faransa da kasaahen Afirka.
Discover more from Albarka Radio
Subscribe to get the latest posts sent to your email.








