Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai yi wa Æ´an Æasar jawabi a yau Litinin.
Cikin wata sanarwa da mataimaki na musamman kan harkokin sadarwa na shugaban Dele Alake ya fitar, ta ce shugaban zai yi jawabin ne da misalin karfe 7 na yamma.
Sanarwar ta kuma buÆaci dukkan gidajen talabijin da rediyo da su haÉa tashoshinsu da Gidan Talabijin na Tarayya NTA da kuma Rediyon Tarayya FRCN domin watsa jawabin ga Æ´an Æasa.
BBC Hausa
Discover more from Albarka Radio
Subscribe to get the latest posts sent to your email.








