Labarai

Banji dadin yadda aka fassara magana ta ba kan talakawan Najeriya – Akpabio

 

Shugaban Majalisar Dattawan ya ce bai faɗi hakan da nufin tsokanar talakawan ƙasar ba.

‘Yan Najeriya da dama dai sun yi ta nuna ɓacin ransu kan amfani da kalaman a zauren majalisar, inda suke ganin tamkar tsokana ce a gare su.

Shugaban ƙasar, Bola Tinubu ne ya fara amfani da jimlar cikin wani bidiyon da ya karaɗe shafukan sada zumunta.

Sai dai a cikin wata sanarwa da shugaban majalisar ya fitar, Akpabio ya ce ya furta hakan ne da nufin yin watsi da aniyar ƙara kuɗin wutan lantarki, la’akari da ƙuncin rayuwa da talakawan ƙasar ke

Leave a Reply