Æan takarar shugaban Æasa na jamâiyyar NNPP, ya naÉa Abdulmumin Jibrin da Ladipo Johnson Kakakin YaÉa Labaran Kamfen.
NaÉin su biyun na cikin wata sanarwar da aka fitar a shafin Tiwita na Kwankwaso.
A bayanan da ya watsa a shafin, taohon Gwamnan Kano Éin ya amince da naÉa Jibrin da Johnson saboda gogewar su wajen iya ayyukan da ake buÆatar su yi da kuma kuzarin su wajen isar da manufofin NNPP a faÉin Æasar nan.
âNa amince da naÉa Honorabul Abdulmumin Jibrin da Barista Ladipo Johnson matsayin kakakin yaÉa labarai na rundunar yaÆin neman zaÉe na.
âBa na ko tantama su biyu Éin za su yi amfani da Æwarewa da gogewar da su ke da ita a fagen da ake so su yi aikin da aka Éora masu, wajen ganin mun cimma nasarar gina Sabuwar Najeriya.â Inji Kwankwaso.

Jibrin dai tsohon Æan Majalisar Tarayya ne, kuma ya shiga NNPP cikin watan Mayu, bayan ya samu saÉani da Gwamna Abdullahi Ganduje ne Kano.
Jamaâa da dama sun yi mamakin ficewar da daga APC daidai lokacin da ya ke da kusanci da Bola Tinubu, Éan takarar shugaban Æasa na APC.
Idan an tuna, Jibrin ne ya fara tara limamai da malamai a Jihar Kano aka yi wa Tinubu adduâa ta neman nasarar cin zaÉen fidda gwanin APC.
Discover more from Albarka Radio
Subscribe to get the latest posts sent to your email.