Abdul Tech Systems Ltd
Labarai

Shugaban NUC Ya Ajiye Mukaminsa

Published by Admin

 

Shugaban Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa (NUC) Farfesa Abubakar Adamu Rasheed, ya ajiye mukaminsa don radin kansa.

Ya bayyana hakan ne a wata hirarsa da jaridar Punch, inda ya ce zai koma ya ci gaba da koyarwarsa a Jami’ar Bayero da ke Kano.

Muna tafe da karin bayani…

Jaridar Aminiya

About the author

Admin

Leave a Comment