Author: Admin

By Umar Sani Yakubu  The National Assembly has been urged to speed up the passage of the digital rights freedom bill in the country. This call was made in a press conference by the Executive Director of the Center for Information Technology and Development, CITAD, Yunusa Zakari Ya’u as presented by the center’s senior program officer, Isah Garba. While speaking on the detention of Mrs. Rhoda Jatau in Bauchi State, he called on the government to direct the Attorney General of the state to facilitate the immediate and unconditional release of Mrs Rhoda Jatau. He said, “She should be released…

Read More

Daga Zainab Faruq  Ranar masu bukata ta musamman ta kasa da kasa wata dama ce ta tunasarwa kan nauyin da ke wuyan kowa da kowa kan jan hankali wajen bada dama wa kowa da kowa da kuma daidaito ga kowa da kowa a fadin duniya. Tana kuma bada dama wajen bayyana jajircewa, nasarori da kuma gudumawar da masu bukata ta musamman ke bayarwa a cikin al’uma. Wannan wani bangare ne na jawabin da uwargidan gwamnan jihar Bauchi Hajiya Aishatu Bala Abdulkadir Muhammad ta gabatar a wajen bikin ranar masu bukata ta musamman tare da horas dasu kan dabarun sana’oi wanda…

Read More

By Zainab Faruq  The Bauchi state first lady Hajiya Aishatu Bala Muhammad has called for collaborative effort to address lingering problems of education sector in the state. The first lady said the problem of out of school children and truancy of teachers has been the major bane to the development of the sector, and as such all hands must be on deck to address the trend. She made the call during the launching of Bauchi state schools quality assurance software and flag-off of the training of 437 quality assurance officers on how to use it held at the government house.…

Read More

The Bauchi state First Lady Hajiya Aishatu Bala Abdulkadir Muhammad has commended League of Entrepreneurs for organising a trade fair which provides an opportunity to witness the talents and innovations of the extraordinary women entrepreneurs of Bauchi state. While declaring the Trade Fair Open, the First Lady said it takes courage, determination, and a great deal of resilience to navigate the challenges that come with being a business owner, calling on all those in attendance to strive hard with a view to be an achieve their goals. According to her, entrepreneurship, especially when led by women, plays a vital…

Read More

By Mubarak Aliyu Kobi, Bauchi  Bauchi State Government has unveiled a plan for the construction of sixteen strategic roads worth about one hundred billion naira across the state. The project also comprises two flyovers at the busiest areas of Wunti and Central Market to beautify and decongest the city centre. These among some other rural roads construction project across the state’s three senatorial zones were part of the resolutions made during State Executive Council Meeting presided over by Governor Bala Mohammed. Some of the project that make a total of two hundred kilometers include two point six kilometers Sabon Kaura…

Read More

By Mubarak Aliyu Kobi, Bauchi  Bauchi state government says it will continue to fund crucial infrastructure projects across the state for rapid growth and development of the socioeconomic status of the citizens. The state Governor Senator Bala Muhammad Abdulkadir disclosed this as he presided over the maiden post-appeal court verdict State Executive Council meeting at the Executive chamber of the Government house. Bala Muhammad Abdulkadir said the present administration will never be distracted as it continues to operate a diversified Approach to social amenities deficit in the state. While commending members of the state executive council to standing firm despite…

Read More

By Mubarak Aliyu Kobi, Bauchi  Bauchi state government says it will continue to partner with the Nigeria police force towards enhancing internal security and strengthening the war against crimes in the state. The state Governor, Senator Bala Muhammad Abdulkadir stated this when he received the newly posted Deputy Inspector General of police in charge of zone 12 at the Government House. Bala Muhammad said his administration has employed a robust mechanism that involves all security agencies which helps strengthen the security of the state. The Governor added that as a mark of seriousness, the present administration has created a new…

Read More

By Zainab Faruq The office of the Bauchi state first lady is to collaborate with medical women’s Association of Nigeria, Bauchi state chapter in addressing the health challenges faced by women folks in the state. The first lady, Hajiya Aishatu Bala Muhammad stated this when she received a delegation from the Association who paid her a courtesy visit in her office. Aisha Bala Mohammed acknowledged the importance of accessing education and health care by women to enable them them make informed decisions about themselves and their immidiate communities towards improving their lots. The first lady opined that Women Medical Association…

Read More

By Mubarak Aliyu Kobi, Bauchi  Governor Bala Abdulkadir Mohammed of Bauchi State on Tuesday reaffirmed the commitment of his administration towards transforming and advancing structures and facilities at the NYSC orientation camp in the state into a world-class facilities. To this end, the Governor has declared interest to renovate facilities in the NYSC orientation camp as part of his genuine commitment towards ensuring the welfare and well-being of the corps members by providing them with a conducive environment for orientation programme. Speaking at the occasion of the 2023 Batch ‘C’ Stream I orientation course closing ceremony and terminal parade held…

Read More

By Mubarak Aliyu Kobi, Bauchi  Bauchi State Government has reiterated the unwavering commitment of the present administration towards resolving the challenges bedeviling salary administration in the state’s civil service. It also vowed to dealt with any person found in any process meant to sabotage the commitment of the present administration to tackle all bottlenecks associated with salary payment in the state. The state governor, Senator Bala Muhammad Abdulqadir stated this while declaring open, a 2-day workshop for Commissioners, Special Advisers, and Permanent Secretaries on the use of Pay Solutions software for salary administration held at Zaranda Hotel, Bauchi. Represented by…

Read More

Akalla jami’an tsaron gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni shida ne suka samu rauni yayin wani harin da ‘yan ta’addar Boko Haram suka kai musu a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu. Gwamna Buni yana Maiduguri tare da manyan baki domin halartar taro karo na 24 a Jami’ar Maiduguri (UNIMAID) lokacin da lamarin ya faru. Gwamnan da ‘yan tawagarsa wadanda suka samu rakiyar gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, sun tafi Abuja a jirgin sama ta sansanin sojin sama da ke Maiduguri. Majiyoyin leken asiri sun bayyana wa Zagazola Makama, wani kwararre kan yaki da tada kayar baya kuma mai sharhi…

Read More

Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon ƙasa ta EFCC ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce wasu jami’an sojin saman ƙasar suka kutsa ofishinta da ke Kaduna domin ƙwato ‘yan uwansu da hukumar ta tare bisa zargin ‘karya dokar aikin tsaro’. Cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar, mai ɗauke da sa hannun jami’ain hulɗa da jama’a na hukumar, Dele Oyewale, ta ce a ranar Litinin 13 ga watan Nuwamba jami’an EFCC sun kama wasu mutum biyar da hukumar ke zargi da aikata laifukan da suka shafi zambar kuɗi ta intanet a unguwar Barnawa…

Read More

Jami’an ’yan sanda da na shige da fice a rukunin gidaje na 777 da ke Maiduguri babban birnin jihar Borno, sun ba hammata iska a ranar Juma’a. Rikicin dai ya haifar da harba bindigogi daban-daban wadda hakan ya haifar da fargaba a tsakanin mazauna wajen da lamarin ya faru. Rikicin ya faru ne a ofishin ’yan sanda da ke cikin rukunin gidajen da ke gefen hanyar Maiduguri zuwa Kano, saboda takaddama kan wani ofishi. Jami’an Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta mamaye wannan sansanin tun a shekarar 2014, saboda watsi da rundunar ’yan sandan ta…

Read More

Rundunar ƴan-sanda reshen Jihar Oyo ta kama wani malami mai shekaru 45 bisa zargin mallakar sassan jikin mutum danye cikin makon nan. Jamiin hulda da jamaa na rundunar, Sufurtanda Adewale Osifeso, ne ya bayyana hakan a Shalkwatar rundunar da ke Ibadan yayin da gabatar da wanda ake zargin. Ya kara da cewa yansanda sun kama mai laifin ne a ranar 6 ga Nuwamba, 2023 da misalin karfe 10:00 na safe a unguwar Ogbere-tioya, Ibadan. Rundunar yansandan ta ci karo da malamin ne bayan gudanar da bincike a tsanake tare da bin diddigi a kusa da yankin Ogbere-tioya, Ibadan, dake karkashin…

Read More

The United States Embassy in Nigeria, in collaboration with the Organization of Innovation and Sustainable Development, has launched a training program for female journalists in bauchi state on gender equality in the journalism industry. The two-day training, designed to help women advance in their chosen careers, is being held in conjunction with the Nigeria Association of Women Journalists Bauchi Chapter. Declaring the workshop open, the Senior Programme Manager of OISD, Dr Enerst Ogezi said, the project aimed at addressing gender disparities within the media industry. Dr Enerst added that the program was designed to empower and uplift women journalists,…

Read More

About 200 people from Alkaleri local government area of Bauchi state benefitted from a six month long skills acquisition training sponsored by the first lady of the Bauchi state governor Hajiya Aishatu Bala Abdulkadir Muhammad. The training which was organised under the pet project of the Governor’s Wife Almuhibbah Foundation trained the participants in various skills to include Sewing, knitting, shoe and bag making, catering, fashion design and Computer training among others. All the graduands, who attended the skills acquisition training, were given certificates as well as start up capital to establish their businesses and to also empower others. The…

Read More

’Yan sandan sun kama wata mata mai shekara 51 kan zargin satar wata yarinya ’yar shekara uku a garin Minna na Jihar Neja. Da yake gabatar da wadda ake zargin, kakakin ’yan sandan jihar, DSP Wasiu Abiodun, ya ce a ranar 25 ga watan Oktoba 2023 aka gan ta a “unguwar Keteren-Gwari tana kokarin shiga motar haya domin tafiya da wata yarinya ’yar shekara uku da ake zargin an sace ta.” Ya ce ‘yan sanda da ke aiki a yankin Tudun-Wada sun kama wadda ake zargin tare da yarinyar kuma da suka yi mata tambayoyi, ta amsa cewar ta…

Read More

By Muhammad Sani Mu’azu  Members of the public have been cautioned against consuming food items without checking the expiry date, so as to safeguard their health. The zonal director of the standard organisation of Nigeria, northeast operation Alhaji Abba Adamu Bauchi made the call, as the organisation confiscated over five cartons each of Cheese Balls and Detergent in one of the ware houses In Bauchi. While commending members of the public for the useful information that led to the seizure, the zonal director said the feat achieved will go a long way in saving public health. Adamu Abba Bauchi asserted…

Read More

Allah Ya yi wa Shugaban Karamar Hukumar Lokoja, Honarabul Muhammed Danasabe Muhammed rasuwa a Jihar Kogi. Aminiya ta ruwaito cewa an tabbatar da rasuwarsa da misalin karfe 4:30 na Asubahin wannan Juma’ar a wani asibiti a Lokoja, babban birnin jihar. Bayanai sun ce an garzaya da marigayin zuwa asibiti ne bayan ya yanke jiki ya fadi a gidansa. Wakilinmu ya ruwaito cewa, Danasabe na daya daga cikin ’yan siyasar da ke sahun gaba-gaba wajen halartar taruka a shirye-shiryen zaben gwamnan jihar da za a yi a gobe Asabar. Wata majiya daga bangaren iyalansa ta ce an mika Danasabe Asibitin…

Read More

By Muhammad Sani Muazu An Islamic scholar in Bauchi Dr. Hamza Abubakar Hussaini has called on Muslims to always use weather forecast in order to obtain information that can enhance safety, improve decision-making, and optimize resource management across various sectors. He said contrary to the belief of some people that the weather forecast contradicts the teaching of Islam on natural phenomena, but instead Islam encourages seeking knowledge, including the study of natural phenomena. Dr. Hamza Abubakar Hussaini, who is a lecturer with the Federal University of Kashere in Gombe state described weather forecast as a valuable tool for planning and…

Read More

Hedikwatar tsaro ta kasa a ranar Alhamis ta ce, sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 113, sun cafke ‘yan ta’adda 300, tare da ceto mutane 91 da aka yi garkuwa da su a cikin mako guda. Daraktan ayyukan yada labarai na tsaro, Manjo Janar Edward Buba wanda ya bayyana hakan, ya ce, sojoji sun kama mutane 25 da ake zargin barayin danyen man fetur ne tare da lalata haramtacciyar matatar man fetur 49 sannan kuma sun kama kayayyakin da aka tace da darajarsu ta kai Naira Miliyan N571. Ya ce, sojojin sun kwato makamai iri daban-daban har 129 da alburusai…

Read More

Wani dan haya ya shiga hannun hukuma kan zargin yi wa ’yar mai gidan da yake zaune a ciki fyade kuma ta dauki juna biyu. Faston ya shaida wa kotun hukunta laifukan fyade ta Jihar Legas cewa magidancin ya shafe sama da shekara biyu yana lalata da yarinyar, har ta dauki ciki ta haihu. Ya ce abin takaicin shi ne matar dan hayan, wadda ma’aikaciyar jinya ce, ta ba wa yarinyar maganin zubar da ciki, don kar asirin mijin nata ya tuno. “’Yata ta bayyana cewa shi ya yi mata ciki, kuma tun shekarar 2021 yake lalata da ita.…

Read More

Jam’aa sun yi wa wani lakcara kuma fasto duka tare da neman yi masa tsirara kan zargin satar mazakula yankin Wurukum da ke garin Makurdi a Jihar Binuwai. Dokta Emmanuel Aime, wanda malami ne a Kwalejin Kimiyya da Kere-kere ta Akawe Torkula da ke jihar, ya je yin wa’azi ne a safiyar Laraba a kusa wa wani banki inda wani ya yi kururuwa cewa an sace masa mazakuta. Mutanen da suka ritsa shi, sun bayyana cewa fitowar Dokta Emmanuel daga cikin banki ke da wuya wani matashi ya yi ihu da zargin shi da sace masa mazakuta. Nan take…

Read More

An kama wani malamin makarantar sakandare a Jihar Ogun bisa zargin yi wa wata budurwa fyade. Olaniran da ake zargin, malamin lissafi ne a makarantar Ebenezer Grammar School da me Iberekodo, Abeokuta Jihar Ogun. Kwamishinar harkokin mata ta jihar, Adijat Olaleye ce ta bayyana cewa an kama malamin ne a ranar Asabar, a lokacin da wata daga cikin mukarrabanta ta samu kira cewar wani malamin ya yi mata fyade. Kwamishiniyar ta ce ma’aikatar ta je inda lamarin ya faru inda aka yi gwaje-gwaje tare da mika rahoton ga ’yan sanda. “Daga baya mun tafi tare da ’yan sanda zuwa…

Read More

Babbar kotun tarayya da ke Ibadan ta yanke wa wani manomi hukuncin daurin shekara shida kan laifin noma da kuma ta’ammali da tabar wiwi. Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), ce ta gurfanar da manonmin bisa tuhume-tuhume biyu da suka hada da noma da kuma ta’amalli da miyagun kwayoyin. Manoma 4 sun mutu a hatsarin kwalekwale a Nasarawa Kotu ta ayyana Minista a matsayin Sanatan Filato bayan soke zabe Mai shari’a A. Okeke ce ta yanke masa huukuncin daurin shekara 6 ne bayan lauya mai shigar da kara, Misis Anne Balogun ta gabatar da…

Read More

By Muhammad Sani Mu’azu  Islamic scholars have been urged to shun rumours during their preaching session as it is against the teachings of Prophet Muhammad peace be upon him. They are also advised to devote their preachings to issues that would promote unity, peace and stability of the nation. One of the respondents, Sheikh Shaya’u Yushe’u Ahmad, made the call when he featured in Matambayi Baya Bata, a question and answer Islamic program of Albarka Radio. Sheikh Shaya’u Yushe’u Ahmad cited so many examples on how Islamic scholars acted on false information to castigate high ranking individuals especially politicians, only…

Read More

Kungiyar Lauyoyi ta Kasa (NBA) reshen Jihar Gombe ta lashi takobin ganin an hukunta wasu wadanda suka kai wa alkalin babbar kotun jihar tare da ma’aikatansa hari suka sassare su. Shugaban kungiyar a jihar, Barista Benjamin Sati, ya ce muddin irin haka na faruwa da akalai da ma’aikatan kotu, to kasar nan babu wanda zai tsira. An lakaɗawa Alkali duka a Gombe Sanarwar da ya fitar bayan zuwa biyar alkalin da ma’aikatan nasa da aka yi wa duka aka sassare shi, ta nuna rashin jin dadinsu kan wadanda suka yi masa wannan danyen aiki. “Usman Yahaya, wanda ya ji mummunan rauni…

Read More

Hukumar Kiyaye Aukuwar Hadura ta Kasa (FRSC) reshen Jihar Gombe, ta ce mutum 79 ne suka mutu a hatsarin mota 278 da suka faru daga farkon watan Janairu zuwa 31 ga Oktoban 2023. Kwamandan hukumar a Jihar, Felix Theman ne ya bayyana hakan a ranar Talata a Gombe, lokacin da yake kaddamar da wani gangami na musamman kan bukukuwan karshen shekara. Theman ya ce taken gangamin na wannan shekarar shi ne, “Gudun wuce sa’a yana kisa, a yi tuki cikin nitsuwa kuma a guji daukar kaya fiye da kima.” A cewar shi, mutum 779 sun ji munanan raunuka…

Read More

Wasu bata-gari sun sassari alkalin wata Babbar Kotu ta III (UAC III) da ke Gombe Ayuba Buba Dallas, da wasu mutum uku a garin Degri da ke Karamar Hukumar Balanga ta Jihar Gombe. Wakilinmu ya ruwaito cewa sai da maharan suka yi wa alkalin da sauran mutane ukun kudan kawo wuka sannan suka sassare su. Sauran wadanda lamarin ya shafa sun hada da lauya mai suna Barista Usman Yahya da wani ma’aikacin kotu. Wata majiya ta ce wasu mutanen kauyen ne suka kai wa alkalin hari a lokacin da suke kokarin ganin sun warware matsalar rikicin wani fili. Majiyar…

Read More

By Silas Shantukwak Governor Bala Abdulkadir Mohammed of Bauchi state has been conferred with the traditional title of Turakin Ningi by the emir of Ningi Alhaji Yunusa Muhammed Dan Yaya. The Emir announced the tittle at the ground breaking ceremony of 11 kilometer dual carriage way in Ningi town. Alhaji Yunusa Muhammed Danyaya noted the traditional tittle of Turaki as one of the respected tittles in the Emirate was conferrd on the Governor because of the numerous projects he brought to the Emirate. The Emir who was appreciative of the projects brought to the Emirate said most of…

Read More

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a sashin shari’a na karamar hukumar Ikot Ekpene a jihar Akwa Ibom ta yankewa wani matashi dan shekara 25, Idorenyin Udoh Umoh, hukuncin daurin shekaru 14 a gidan yari bisa samunsa da laifin yiwa wata yarinya ‘yar shekara 17 fyade. Acewar takardun kotun, tun a watan Mayun 2022 ake shari’a da matashin kan laifin yi wa yarinyar fyade a karamar hukumar Ikot Ekpene. Mai shari’a Charles Ikpe ya samu matashin da laifi inda ya yanke masa hukunci a karshen mako. Mai shari’a Ikpe ya kuma sake samun matashin da laifin cin zarafi…

Read More

Sojoji sun bankado wata masana’antar kera makamai ta bayan fage a yankin Vom da ke Karamar Hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato. “An kuma kama wasu mutum biyu da ke hada bindigogin suke kuma safararsu ,” in ji kakakin rundunar soji ta Operation Safe, Kyaftin Oya James. Ya bayyana cewa a yayin samamen, sojojin sun kama bindigogi 6 kirar AK-47, SMG 4 da kuma pistol a haramtacciyar masana’antar makaman Sauran haramtattun makaman sun ha hada da bodin bindigogi kirar AK; kayan badin bindigogi, kwanson albarusai, jigidan harsasai da kuma kayan kiran bindigogi. Kyaftin Oya James ya ce sojoji za…

Read More

By Silas Shentukwak Albarka Radio Kaduna to commence transmission soon. The Executive Chairman and Proprietor of Arrowheads Global and Communication Services and owner of Albarka Radio Dr. Ladan Salihu broke the news in his message to celebrate Albarka Radio Bauchi 6th year anniversary. He stated that it has already obtained license to commence full operation on the frequency 97.5FM. “To the glory of God, we have obtained license to Begin transmission in Kaduna state with the same frequency of 97.5FM, we are hopeful that it will hit the airwaves in months to come” While congratulating Albarka Radio Bauchi for 6…

Read More

Majalisar wakilan Najeriya ta bai wa akanta-janar na ƙasar zuwa ranar juma’a, ya gabatar mata da cikaken bayanin yadda aka kashe sama da naira biliyan 100 na tallafin yaki da cutar korona, ko ya fuskanci fushinta. Mataimakin shugaban kwamitin watsa labarai da wayar da kan jama’a na majalisar wakilan, Hon. Salisu Yusuf Majigiri ya shaidawa BBC cewa Majalisar ta yi iya bakin ƙoƙarin ta wajen samun waɗannan bayanai, sai dai ba ta samu haɗin kai daga ofishin akanta-janar ɗin ba. Ya ce ‘‘akwai biliyoyin kuɗin waɗanda ake ganin sun salwanta a wannan tsakani, kuma amfanin kuɗin shi ne a tallafi…

Read More

Ana sa ran matatar mai ta dangote wacce za ta tace ganga 650,000 a kowace rana za ta fara aiki, inda kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) zai dinga jigilar danyen mai har jirgin ruwa shida zuwa ga matatar a watan gobe. Jigilar man zuwa Matatar zai kara kaimi wajen tabbatar da inganci wajen gwajin matatar kamar yadda majiyoyi Uku daga masana’antar da ke da masaniya kan shirin suka shaida wa LEADERSHIP. Matatar wacce hamshakin attajirin Afrika, Aliko Dangote ya dauki nauyinta, za ta sauya tsarin kasuwancin mai a Tekun Atlantika, inda ake kyautata tsammanin zama kishiya ga sauran…

Read More