Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya ce zai goyi bayan duk wanda ya yi nasara a zaÉen fitar da gwani na Éan takarar shugaban Æasa a jamâiyyar PDP.
Wike shi ne Éan takara na Æarshe wanda ya yi jawabi ga wakilan PDP da za su fitar da gwani tsakanin masu son takarar shugaban Æasa a jamâiyyar.
A cikin jawabinsa ya ce PDP na buÆatar irinsa domin kawar da APC daga mulki.
Discover more from Albarka Radio
Subscribe to get the latest posts sent to your email.


