Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa, a safiyar Laraba, ta yi watsi da karar da jamâiyyar APM ta shigar kan nasarar zaben shugaban kasa Bola Tinubu da abokin takararsa, Kashim Shettima.
APM dai ta shigar da karar ne kan nasarar da Tinubu ya samu a zaben da aka yi ranar 25 ga watan Fabrairu bisa hujjar cewa Shettima ba shi ne asalin mataimakin shugaban kasa a jamâiyyar APC ba, Masari ne.
Jamâiyyun PDP da Labour Party (LP) su ma sun shigar da korafi kan nasarar Tinubu a kan wasu dalilai.
Cikakkun bayanai Daga bayaâ¦
Jaridar Leadership
Discover more from Albarka Radio
Subscribe to get the latest posts sent to your email.








