Kimanin Yan ta’addar Boko Haram dari biyar da goma sha daya da iyalansu ne suka mika wuya bayan wani farmaki da sojojin Najeriya suka kai a yankin Arewa maso Gabashin kasar nan.
Adadin wadan da suka mika wuyar ya kunshi manya maza 99, manyan mata 161, da yara 251 a wurare daban-daban.
An bayyana hakan ne a ranar Alhamis ta cikin wata sanarwa da Daraktan yada labarai na rundunar, Manjo Janar Musa Danmadami ya fitar.
Ya ce a daya daga cikin hare-haren, sojojin sun kashe Æ´an taâaddar Boko Haram guda 26 da âyan ta’adda , sun kama wasu âyan taâadda 25 da ke ba da kayan aikin sa kai da kuma dan leken asiri guda daya.
A cewarsa, duk kayayyakin da aka kwato, wadanda aka kama, da kuma âyar makarantar Chibok da aka ceto an mika su ga hukumar da ta dace domin ci gaba da daukar mataki yayin da âyan taâaddan Boko Haram da suka mika wuya aka bayyana âyan uwansu tare da mika su ga hukumar da ta dace.
Discover more from Albarka Radio
Subscribe to get the latest posts sent to your email.








