Skip to content
September 13, 2026
  • About Us
  • Contact Us
  • Personal Information Usage Disclosure
  • Privacy Policy
Albarka Radio

Albarka Radio

Official Website of Albarka Radio, Bauchi.

Primary Menu
  • Home
  • Breaking News
  • Education
  • Health
  • National News
  • Latest News
  • Politics
  • Sports
  • Featured
Light/Dark Button
Listen Live
  • Labarai

Za Mu Dauki Mataki Kan Wadanda Suka Daki Alkali A Gombe — Kungiyar Lauyoyi

November 8, 2023 1 minute read

Kungiyar Lauyoyi ta Kasa (NBA) reshen Jihar Gombe ta lashi takobin ganin an hukunta wasu wadanda suka kai wa alkalin babbar kotun jihar tare da ma’aikatansa hari suka sassare su.

Shugaban kungiyar a jihar, Barista Benjamin Sati, ya ce muddin irin haka na faruwa da akalai da ma’aikatan kotu, to kasar nan babu wanda zai tsira.

  • An lakaɗawa Alkali duka a Gombe

Sanarwar da ya fitar bayan zuwa biyar alkalin da ma’aikatan nasa da aka yi wa duka aka sassare shi, ta nuna rashin jin dadinsu kan wadanda suka yi masa wannan danyen aiki.

“Usman Yahaya, wanda ya ji mummunan rauni yana samun sauki, muna kira ga mambobin kungiyarmu da kada su fusata, su bai wa shugabani hadin kai wajen bin lamarin a hankali don cimma nasara,” in ji Sati.

Ya bukaci hadin kan dan sanda mai bincike na ofishin ’yan sanda da ke garin Talasse wanda zai sanar da ofishin kwamishinan ’yan sanda abin da ya faru ta hannun babban jami’i mai kula da sashen shari’a wanda yana cikin tawagar da suka kai ziyarar.

Jaridar Aminiya

Tags: Alkali Gombe Kungiyar lauyoyi NBA

Post navigation

Previous: Mutum 79 ne suka riga mu gidan gaskiya bisa hatsarin mota cikin wata 10 a Gombe – FRSC
Next: Islamic scholars urged to shun unguarded utterances

Related Stories

  • Labarai

Sakon Sakatare Janar Na MDD Na Murnar Fara Azumin Ramadan 2026

February 17, 2026
  • Labarai

Fiye da Mata 100 Sun Kammala Samun Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani a Bauchi Karkashin Shirin Renewed Hope Initiative

July 30, 2025
  • Labarai

“Jami’ar PDP ba ta da alkibla a jihar Bauchi” In ji wani jigo a jam’iyyar APC

July 30, 2025

You May Have Missed

  • News

Nigeria Moves to Unlock $1.2bn ECOWAS Trade Market, Urges Nigerian Businesses to Conquer West African Markets

September 5, 2026
  • Opinion

Nigeria Rejoins World Energy Council – Wunti Takes the Helm

August 8, 2026
  • News

Fathers’ Forum Sparks Change in Bauchi, Men Rally Behind Girls’ Education

June 8, 2026
  • News

Bauchi Mothers Drive Grassroots Push for Girls’ Education and Empowerment

June 8, 2026
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
Copyright © 2026 Albarka Radio, All rights reserved. | ReviewNews by AF themes.