Æungiyar Arewa Youths Support Professor Yemi Osibanjo For President 2023 ta rantsar da Shuwagabannin ta na Æasa a Kaduna. Dakta Maina Isma’il Abdullahi Gimba shi ne Shugaban Æungiyar na Æasa.
Taron ya gudana ne a ranar Talatar da ta gabata a jihar Kaduna

A jawabinta ga manema labarai Hajiya Hafsat Waiwaye, wacce ita ce mai bada shawara a Æungiyar ta ce, “Mun zauna da Osinbanjo kuma ya yi mana alÆawarin idan ya zama shugaban Æasa Gwamnatinsa za ta kula da mata da matasa.”
Har ila yau, matasan Æungiyar sun ce, Osinbanjo zai farfaÉo da Kamfanoni Arewa, kuma su na sa ran zai kawo masu Æarshen barace-barace da matsalar tsaro, kuma zai farfaÉo da tattalin arzikin zuwa yankin.

Discover more from Albarka Radio
Subscribe to get the latest posts sent to your email.








