Hits: 0
Daga Silas Shantukwak
Gwamnonin Jam’iyyar PDP sun zabi Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed a matsayin shugaban kungiyar gwamnonin PDP.
Hakazalika Kungiyar ta zaɓi Gwamnan jihar Ribas Similaye Fubara a matsayin Mataimaki.
Sanarwar Hakan ya fito ne ta bakin Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri bayan wata tattaunawa da Gwamnonin PDPn suna a jihar Bauchi
Leave a Comment
You must be logged in to post a comment.