Latest:
Labarai

Direbobi a Bauchi sun koka kan karancin fitowan fasinjoji sakamakon cire tallafin Man fetur

Daga Muhammad Sani Mu’azu

Masana’antar sufuri na gab da durkushewa inda dubban direbobi ke gab da rasa hanyar abincinsu dama kudaden shiga.

Sanarwar cire tallafin man fetur da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi ya shafi kowane fanni na rayuwa a Najeriya inda masana’antar sufuri ta fi kasancewa na gaba.

A cikin wannan rahoto na musamman, Wakilinmu Muhammad Sani Muazu ya duba irin tasirin cire tallafin mai ga direbobin motocin haya.

Ka Danna don Sauraron cikekken Rahoton👇

 

Leave a Reply