An sake zaɓan Tedros Adhanom Ghebreyesus shugaban hukumar lafiya WHO a wa’adi na biyu.
Ghebreyesus a ɗan ƙasar Ethiopia shi ne shugaban hukumar lokacin ɓarkewar annobar korona.
An zaɓe shi ne duk da cewa shi kaɗai ne ke takara.

Leave a Comment